[ { "title": "Yahweh ya yi alheri ga Isra'ila, ya kuma ji tausayin su ya kuma kula da su.", "body": "zai zama da amfani a rarabe wannan jumlolin zuwa wasu kananan sasa AT: \"amma Yahweh ya yi alheri ga Isra'ila, ya kuma ji tausayin su ya kuma kula da su. (UDB)" }, { "title": "Don haka Yahweh bai hallakar da su ba", "body": "Alkawalin Yahweh shine dalilin da ya sa bai halaka Isra'ila ba. ana iya fadin wannan a sarari.AT:\"Don haka Yahweh bai hallakar da su ba\" ko saboda wannan alkawali Yahweh bai hallakar da su ba (duba: figs_explicit)" }, { "title": " bai kore su daga gare shi ba.", "body": "an yi maganar kora na Yahweh, kamar a ce ya kore su Isra'ila daga fuskar AT: \" bai kore su \"(UDB) (duba: figs_metaphor)" } ]