[ { "title": "ba su kauce daga zunuban gidan Yerobowam ba", "body": "dakatar da zunubi , ana magana ta ne a matsayin sun bar yin zunubi. ana iya bayyana wannan a kyakyawan tsari. AT: \" Isra'ila basu bar aikata zunubi da Yerobowam yayi ba \" ko Isra'ila ta cigaba da da aikata zunubin da Yerobowam yayi \"(Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "gidan Yerobowam", "body": "\"Iyalan Yerobowam\"" }, { "title": "ya halakar da su", "body": "ya halakar da sojojin Yehoahaz" }, { "title": "da su kamar ƙaiƙai a lokacin casa", "body": "sojojin Aramiyawa sun yi wa rundunar Isra'ila rauni sosai har abin da ya rege ya zama bashi da amfani wand ana iya kwatantashi da ƙaiƙai alkama da maaikaci ya tataka a lokacin girbi.AT: \" ya murƙushe su kamar yadda ma'aikaci ke murƙushe ƙaiƙai kalkashin ƙafafunsa a lokacin girbi \" (Duba: figs_simile)" } ]