[ { "title": "'ya'yan annabawa", "body": "Wannan ba wai yana nufin 'ya'yan su na cikinsu ba. amma, suma ƙungiya ce ta annabawa. Duba yadda aka fassara a 2:3. AT: \"ƙungiyar mazaje annabawa\" (Duba: figs_idiom)" }, { "title": "miya", "body": "Wannan abincine da ake dafawa da nama da ganyaye da ruwa a tukunya." }, { "title": "ganyayen jeji", "body": "Waɗan nan ganyayen na fitowa a jeji. ma'an ba wanda ya shuka su." }, { "title": " ya cika haɓar rigarsa", "body": "Ya ɗaga ƙarshen rigarsa ya ɗaga shi har ƙugun sa domin ya sami wurin zuba ganyayen. fiye da yadda zai iya ɗiba da hannunsa kaɗai." }, { "title": " amma ba su san irin su ba.\n", "body": "Tunda ba su san kowanne irin ganye ne ba sai basu san ko yana da kyau a ci ko bashi da kyau. AT: \"amma basu san ko suna da kyau ko ba kyau aci\" (Duba: figs_explicit)" } ]