[ { "title": "Nehushta", "body": "Wannan sunan na mace ne. (Duba: translate_names)" }, { "title": "Elnatan", "body": "" }, { "title": "Ya yi aikin mugunta a gaban Yahweh", "body": "ana iya fassra wannan wannan kalmar \"mugunta\" a matsayin dangin jumla \"abin da...mugunta . a gaban Yahweh ya dangan ne game da yadda ya zartas da wani abu. duba zaka ka fassara wanna a cikin 3:1. AT: Ya yi ayukan mugunta a gaban Yahweh\"ko yayi abubuwanda Yahweh yana dubansa a matsayin mugunta\" (Duba: figs_nominaladj and figs_metaphor)" }, { "title": "ya yi dukkan abubuwan da mahaifinsa ya yi", "body": "wannan haɓakawa ne \" AT: \"ya yi dukkan zunnuban da mahaifinsa ya yi\"(Duba: figs_hyperbole)" } ]