[ { "title": "a dai-dai lokacin da shekara ta zagayo", "body": "\"dai-dai lokacin da shekara ta zagayo\"" }, { "title": "bayan yaron ya yi girma", "body": "\"bayan yaron ya fara girma\"" }, { "title": "kaina, kaina.", "body": "Yaron ya faɗi haka saboda kansa ya bugu. AT: \"kaina ciwo! kaina ciwo!\" (UDB) (Duba: figs_explicit)" }, { "title": "yaron ya zauna a gwiwarta har tsakar rana daga nan sai ya mutu", "body": "An nan gwiwar matar na nufin cinyoyinta. Ta riƙe yaronta a cinyoyinta har ya mutu. AT: \"ta riƙe shi har tsakar rana sai ya mutu\" (Duba: figs_synecdoche)" } ]