[ { "title": "Lakish", "body": "Wannan sunan birni ne. (Duba: translate_names)" }, { "title": "birane masu garu", "body": "Biranen da ke da bango kewaye da su don kariya. Duba yadda zaka fassara \"birni mai\ngaru\" a cikin 2 Sarakuna 18: 8." }, { "title": "Duk abin da ka ɗora mani zan ɗauka", "body": "\"Zan biya muku duk abin da kuka nema daga gare ni\"" }, { "title": "ma'aji", "body": "Wannan shi ne wurin da ke cikin fãdar inda aka adana kuɗi da abubuwa masu mahimmanci." } ]