[ { "title": "Shin domin ba bu Allah ne a Isra'ila wanda zaka tambaya domin samun sadarwa?", "body": "Wannan tambayar ba ta buƙatar amsaan yi ta ne a tsauta masu don sun tuntuɓi Ba'al-Zebub. Za a iya rubuta wannan a matsayin sanarwa. AT: \"Dole ne a yi tunanin cewa babu wani Allah a cikin Isra'ila wanda zaku nemi bayani!\"(Duba: figs_rquestion da figs_irony)" } ]