[ { "title": "Yosiya ya fitar da...ya ƙazantar ... Ya rurrushe ", "body": "fassarar da ya fi dacewa saboda mai karatu ya fahimta da cewa sauran mutane kamar hilkiya da firistoci da ke ƙarƙashinsa (23:4)sun taimaka mashi (Duba: figs_explicit)" }, { "title": "Geba... Biyasheba", "body": "sunayen wurare. (Duba: translate_names)" }, { "title": "Yoshuwa (gwamnan birnin),", "body": "\"gwamnan birnin mai suna Yoshuwa\" ko shugaban birnin mai suna Yoshuwa \" wannan ya banbanta da Yoshuwa na littafin Yoshuwa a tsohon alkawali " }, { "title": "'yan'uwansu maza.", "body": "\"yan'uwnsa\" a nan na nufin firistoci da suke bauta tare a cikin haikali." } ]