[ { "title": "Ben Hadad", "body": "Wannan sunan sarkin Aram ne. sunan sa na nufin \"ɗan Hadad.\" Fassara wannan sunan kamar yaddad kayi a 6:24. (Duba: translate_names) " }, { "title": "Hazayel", "body": "Wannan sunan na mijine. (Duba: translate_names)" }, { "title": "Ɗauki kyautai", "body": "Hazayel zai ɗauki kyautai, ba wai guda ɗaya ba. AT: \"ɗauki kyautai\" (Duba: figs_synecdoche)" }, { "title": "a hannunka", "body": "Maganar ''a hannunka'' habaicin nedomin ya ɗauki kyautai. AT: \"tare da kai\" (Duba: figs_idiom)" }, { "title": "mutumin Allah", "body": "\"Elesha, mutumin Allah\"" }, { "title": "ka tuntuɓi Yahweh ta wurinsa, cewa ", "body": "\"ya ce wa Elesha ya tambayi Yahweh\"" }, { "title": " ya ɗora wa raƙuma arba'in", "body": "za mu iya cewa. AT: \"wadda raƙuma arba'in suka ɗauko\"" }, { "title": "raƙuma arba'in", "body": "''raƙuma 40'' (Duba: translate_numbers)" }, { "title": "Ɗanka Ben Hadad sarkin Aram", "body": "Ben Hadad ba wai yaron Elesha ba ne, amma Hazayel yan kira shi haka ya nuna kusancinsu. AT: \"Ben Hadad,sarkin Aram, wanda shi kamar yaronka ne,\" (Duba: figs_metaphor)" } ]