[ { "title": "don haka Yahweh, Allah na Isra'ila, ya faɗi haka: Duba", "body": "wannan fassara ya fahimci wannan kalmar \"don haka... yace\" ya zama wadannan annabawa. wata ma'anar na iya zama cewa Yahweh na ambaton shi kansa kamar wani mutum : \"gunki\" don haka Yahweh, Allah na Isra'ila, ya faɗi haka...Duba" }, { "title": "duk wanda ya ji abin, dukkan kunuwansa za su ƙaɗu.", "body": "motsi jiki kwatanci ne na motsin zuchi da ya haifar da shi .AT: \" duk wanda ya ji abin Yahweh yayi , dukkan kunuwansa za su ƙaɗu.(Duba: figs_metonymy)" } ]