[ { "title": "Hefziba", "body": "mahaifiyar sarki mannaseh (See: translate_names)" }, { "title": "aikin mugunta a gaban Yahweh,", "body": "wannan kalmar \"mugunta \" za a fassara ta a matsayin wata jumla \" aikin mugunta...mugunta\" \"gaban \"Yahweh anan na nufin yadda yake hukumchi ko zartaswa game da muhinmacin abubuwa . fassara wannan kamar yadda yake a 3:1 AT: \" abubuwanda Yahweh ya kira su ayukan mugunta\" ko abubuwan da Yahweh yana duban su a matsayin mugunta.(Duba: figs_nominaladj da figs_metaphor)" }, { "title": "kamar abubuwan banƙyama", "body": "ma'anar na iya zama kamar haka \" kamar abubuwan banƙyama\"" }, { "title": "sake ginin", "body": "Manasse ya sake ginin" } ]