[ { "title": "a shekara ta ashirin ta sarautar sarkin Yo'ash", "body": "shekara ta uku ta sarkin Yo'ash**- bayan da sarkin Yo'ash yayi saurata na shekara ashirin da uku\"" }, { "title": "Meyasa baku gyara komai a cikin haikalin ba? ", "body": "Yo'ash yayi wanan tambayar domin ya sauta ma firistoci. AT: \" da kun ci gaba da gyaran haikali\" (duba: figs_rquestion)" }, { "title": "ku ba waɗanda za su yi gyaran haikalin.", "body": "ku biya waɗanda za su yi gyaran haikalin." } ]