[ { "title": "daga gefen dama na haikalin zuwa gefen hagun na haikali", "body": "babu tabaci a nan ko kalman nan \"gida\" anan na nufin haikali ne ko fadan sarki . wasu juyi sun fassara shi kalmamomi biyu na fari da suks bayyana haikali a matsayin fadan sarki wannan fassara yace \" daga gefen dama na haikalin zuwa gefen hagun na haikali\"" }, { "title": "ya kawo ɗan sarki Yo'ash", "body": " Yeho'iada babban firist ya kawo Yoash ɗan sarki Ahaziya, daga cikin haikali inda aka yi rainonsa a boye " }, { "title": "a kuma ba shi sharruɗan yarjejeniya", "body": "\"ba shi sharruɗan yarjejeniya\"" }, { "title": "shafe shi da mai", "body": "Firistoci suka zuba mashi man zaitun a kan Yoash a matsayin alaman cewa yenzu shine sarki. AT: \" shafe Yoash da mai (UDB) (Duba: translate_symaction)" } ]