[ { "title": "ya'yan sarki maza", "body": "na zuriyar Ahab.(UDB)" }, { "title": "Yehu ya fito ya tsaya ", "body": "Yehu ya fito zuwa ƙofar shiga gari ya tsayaa gaban mutanen" }, { "title": "Ba ku da laifi.", "body": "ana iya hafin haka a sarari da cewa basu da laifi. Ma'anar na iya zama 1) AT: \" baku da laifi game da abin da ya faru da Yorom\" ko 2) wannan yana nuna cewa ba a dauki alhakin su a kan mutuwan iyalin Yoram . AT: \"baku da laifi game da abin da ya faru da Yorom da iyalansa\" ko baku da laifi a cikin zanchen\" (See: figs_explicit)" }, { "title": "Duba", "body": "Yehu yayi amfani da maganarsa domin ya jawo hankalinsu game da abin da yake fadi AT: \" ku saurare ni\" ko ku ji maganta\"(Duba: figs_idiom)" } ]