[ { "title": "A shekara ta goma sha takwas ta Yohoshafat sarkin Yahuda", "body": "Wannan na nuna lokacin da Yoram ya fara mulki an fara da tsawon lokacin da sarli mai mulki ya yi. AT: \"a shekara ta goma sha takwas d Yehoshafat ya yi yana mulki\" (Duba: figs_explicit)" }, { "title": "shekara ta goma sha takwas", "body": "\"shekara ta 18\" (Duba: translate_ordinal)" }, { "title": "Yoram ɗan Ahab", "body": "Wasu loƙuta wannan mutumin ana kiransa \"Yehoram.\" Wannan ba mutum ɗaya bane da wanda aka yi maganarsa a 1:17 mai suna \"Yehoram.\"" }, { "title": "Ya yi abin da ke mugu a gaban Yahweh", "body": "wannan mara muhimmanci ne \"mugunta\" \"Fuskar\" Yahweh na nufin tunaninsa. AT: \"ya yi abubuwan da Yahweh ke gani mugunta ne\" ko \"ya yi abin da Yahweh ya ga muntane\" (Duba: figs_nominaladj da figs_metonymy)" }, { "title": "amma ba kamar mahaifinsa da mahaifiyarsa", "body": "Wannan nuna irin muguntar da ya yi amma bai kai mahaifansa. AT: \"amma bai yi mugunta kamar muguntar da mahaifinsa da mahaifiyar sa suka yi\" (UDB) (Duba: figs_simile)" }, { "title": "", "body": "" }, { "title": "", "body": "" } ]