[ { "title": "A shekara ta biyu ta Yehoash ɗan Yehoahaz, sarkin Isra'ila", "body": "\"A lokacin da Yehowash ɗan Yehowahaz ya yi sarautar Isra'ila shekara biyu.\" " }, { "title": "Amaziya ɗan Yo'ash, sarkin Yahuda, ya fara mulki", "body": "\"Amaziya ɗan Yowash, sarkin Yahuda, ya fara mulki\"" }, { "title": "Yana shekara ashirin da biyar sa'ad da ya fara sarauta", "body": "\"Yana da shekara 25 lokacin da ya zama sarki\" (Duba : translate_numbers)" }, { "title": "ya yi mulki na tsawon shekara ashirin da tara a Yerusalem", "body": "\"ya kasance sarki a Yerusalem shekaru 29\" (Duba: translate_numbers)" }, { "title": "Ya yi abin da ke da kyau a fuskar Yahweh, duk da haka ba kamar Dauda mahaifinsa ba", "body": "Anan “idanun Yahweh” suna nufin gabansa, idanunsa kuma suna nufin hukuncinsa. AT: \"Amaziya ya aikata abubuwa da yawa waɗanda suka faranta wa Yahweh rai, amma bai aikata abubuwa da yawa waɗanda suka gamshi Yahweh kamar yadda Sarki Dauda ya yi ba\" (Duba: figs_metaphor)" } ]