[ { "title": "Kuje ku gani", "body": "Bayani mai gamsarwa game da abin da sarki ya so su gani za a iya bayyana shi a sarari. AT: \"Ku je ku duba ku gani ko abin da waɗannan kutaren\nsuka faɗi gaskiya ne\" (Duba: figs_explicit)" }, { "title": "Sai suka tafi har zuwa Yodan", "body": "\"Suka bi hanyar sojojin Aramiyawa suka bi har hanyar Kogin Yodan\"" }, { "title": "hanyar kuma ta cika da suturu birjik da kuma kayayyakin", "body": "Wannan ƙari ne mai nuna cewa mazan sun ga waɗannan abubuwan sun watse a hanya yayin da suke tafiya. AT: \"tufafi da kayan aiki suna kan\nhanya\" (Duba: figs_hyperbole)" } ]