[ { "title": "talatin da daya", "body": "shekaru 31\" (Duba : translate_numbers)" }, { "title": "Yedida ", "body": "Wannan sunan mace ne (Duba : translate_names)" }, { "title": "Adayiya ", "body": " wannan sunan mutum ne .(Duba: translate_names)" }, { "title": " Bozkat", "body": "wannan sunnan kauye ne a Yahuda. (Duba: translate_names)" }, { "title": "Ya yi abin da ya dace a Idannun Yahweh", "body": "\" Ido\" anan na wakiltar tunanin Yahweh abubuwanda Yahweh yana dubansu a matsayin abu mai kyau \" ko \" Ya yi abin da ya dace a Idannun Yahweh\"(Duba: figs_metonymy)" } ]