[ { "title": "mutumin Allah", "body": "wannan na nufin Elesha. AT: \"Elesha, mutumin Allah\" (Duba: figs_explicit)" }, { "title": "sauran sai ki gudanar da rayuwarki tare da 'ya'yanki da shi", "body": "Wannan na nufin ta yi amfani da kuɗin ta sayo abubuwan da suke buƙata, kamar su abinci da kaya sawa. AT: \"ki yi amfani da sauran kuɗin da ke da yaranki ku sayi abinda ku ke buƙata na rayuwa\" (Duba: figs_idiom)" } ]