[ { "title": "yanzu", "body": "wannan kalmar an yi amfani da ita a kawo tsaiko a labari. Anan marubucin ya matashiya game da sojojin mowabawa da suke shirin taryar sauran sarakunan nan uku da sojojinsu a yaƙi. (Duba: writing_background)" }, { "title": "duk waɗanda kan iya ɗaukar makami", "body": "A nan \"makami\" na nufin wanda zai iya yin faɗa. AT: \"dukkan mutune da za su iya yin faɗa\" (Duba: figs_ability)" }, { "title": "sarakuna sun zo", "body": "a nan kalmar \"sarki\" na nufin sarakunan da sojojinsu. AT: \"sarakunan sun zo da sojojinsu\" ko \"sarakunan da sojojinsu sun zo\" (Duba: figs_synecdoche) " }, { "title": "ya zama ja kamar jini", "body": "An kwatanta kasancewar ruwa kamar jini. AT: \"ja ne jur kamar jini\" (Duba: figs_simile)" }, { "title": "don haka yanzu, Mowabawa", "body": "Sojojin suna magana da kansu a matsayin \"Mowabawa.\" AT: \"Sojojin Mowabawa\" (Duba: figs_synecdoche)" }, { "title": "mu kwashe ganimar ", "body": "\"mu sace abinda suke danshi.\" Bayan sojoji sun ci sojojinsu da yaƙi za su kwashe garin ta wurin sace duk wani abu da yake da muhimmanci. " } ]