[ { "title": "watan bakwai", "body": " watan bakwai a kalandan Yahudawa. wanda ya zo daidai da karshen watan da farkon watan goma a kalandan zamani. (Duba: translate_hebrewmonths da translate_ordinal)" }, { "title": " Elishama", "body": "wannan sunan mutum ne. (Duba: translate_names)" }, { "title": "dukkan mutanen", "body": "wannan asali ne . AT: \" mutane dayawa\"(Duba: figs_hyperbole)" }, { "title": "daga mafi ƙanƙanta zuwa masu muhiminci", "body": "wannan hadin kai ne wand yake nufin \"kowa\" wanda shine tushen kowa.AT: \"daga mafi ƙanƙanta zuwa masu muhiminci\" ko \" kowa\" (duba: figs_merism)" } ]