[ { "title": "shekaru ashirin da uku ", "body": "shekaru uku ** shekaru 23 (Duba: translate_numbers)" }, { "title": "Hamutal", "body": "wannan sunnan mace ne. (Duba: translate_names)" }, { "title": " Libna... Ribla...Hamat", "body": " wannan sunayen wurare ne. (Duba: translate_names)" }, { "title": "Yehoahaz ya yi aikin mugunta a gaban Yahweh.", "body": "wannan kalman \"mugunta\" ana iya fassara wannan a matsayin wani jumla, bubuwan da ke... mugu. gaban Yahweh a nan na nufin yadda zai yi hukumci ko zartas da wani abu. duba yadda zaka fassara wannan a (Duba: figs_ kamar yadda yake a 3:1 AT:ya yi aikin mugunta a gaban Yahweh\" ( nominaladj and figs_metaphor)" }, { "title": " ya ɗaure shi", "body": "bayan da ya daure shi, sai ya jefa shi a kurkuku. AT: \" ya jefa shi a kurkuku.(Duba: figs_synecdoche)" }, { "title": "yi wa Isra'ila tarar talanti ɗari...talanti ɗaya", "body": "ya tilastawa mutanen yahuda su biya tara.(Duba: translate_bmoney)" } ]