[ { "title": "Suka ƙera sifofin zubi na ƙarfe", "body": "Sifofin zubi na ƙarfe shi ne abubuwa ne da aka sanya ta hanyar zuba baƙin ƙarfe mai\nnarkewa a cikin nau'i don yin sifa." }, { "title": "suka yi duba da tsubbace tsubbace", "body": "yayi amfani da sihiri wajen faɗi abin da zai faru a gaba" }, { "title": "suka sayar da kansu don su yi abin da ke mugu a fuskar Yahweh", "body": "Don \"sayar da kansu\" magana ne don aikata gaba ɗaya don yin abin da mugunta. AT: \"sun ba da kansu ga yin abin da Yahweh ya ce mugaye ne\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "ya cire su daga gabansa", "body": "\"Wuri\" magana ne ta kasancewa daga hankalin Yahweh don haka bai daina kula da su ba.\nAT: \"cire su daga hankalin sa\" (Duba: metonymy)" } ]