[ { "title": "takwanniyar ruwa", "body": "\"Babban kwanun na tagulla.\" Duba yadda ka fassara wannan a 2 Sarakuna 25:13." }, { "title": "kamu goma sha takwas ne ... kamu uku ne", "body": "Tsayin kamu na daidai da rabin mita 46 ne. AT: daidai da mita 8.3 ... da mita 1.4\" (Duba: translate_bdistance)" }, { "title": "\ndukka da tagulla aka yi su", "body": "\"Na tagulla gaba daya\"" } ]