[ { "title": "Sa'an nan aka shigo birnin", "body": "Ana iya fassara wannan cikin tsari mai aiki. AT: \"Sa’an nan sojojin Babilawa suka rushe cikin birni\" (Duba: figs_activepassive)" }, { "title": "dukkan masu yaƙin ", "body": "\"dukkan mayaƙa\"" }, { "title": "ta hanyar ƙofar tsakanin katangu ", "body": "\"ta amfani da ƙofar\"" }, { "title": "Kaldiyawa", "body": "Wasu fassarorin suna amfani da \"Kaldiyawa\" wasu kuma suna amfani da \"Babilawa.\" Dukansu kalmomin suna nufin kungiyan mutane ɗaya ne. " }, { "title": "Sarki ya yi ta wajen Araba", "body": "\"Sarki Zedekiya kuma ya gudu, ya tafi wurin\" " }, { "title": "Dukkan sojinsa kuwa suka warwatsu daga gare shi.", "body": "Ana iya fassara wannan cikin tsari mai aiki. AT: \"Sojojinsa duka sun gudu daga gare shi\" ko \"Kaldiyawa sun kori dukkan sojojinsa\" (Duba: figs_activepassive)" } ]