[ { "title": "Nehushta", "body": "Wannan sunan na mace ne. (Duba: translate_names)" }, { "title": "Elnatan", "body": "Wannan sunan mutum ne. (Duba: translate_names)" }, { "title": "Ya yi aikin mugunta a gaban Yahweh", "body": "Gaban Yahweh yana wakiltar hukuncin Yahweh ko tantancewa. Duba yadda zaka fassara wannan a cikin 2 Sarakuna 3: 2. AT: \"abin da ke mugunta cikin hukuncin Yahweh\" ko \"abin da Yahweh ya É—auka mugunta ne\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "ya yi dukkan abubuwan da mahaifinsa ya yi", "body": "Anan \"dukka\" asalinsu ne. Yana nufin yayi irin zunubin da mahaifinsa yayi. AT: \"ya aikata irin zunuban da mahaifinsa ya yi\" (Duba: figs_hyperbole)" } ]