[ { "title": "A kwanakin Yehoiakim", "body": "\"A lokacin da Yehoiakim yake mulkin Yahuda\"" }, { "title": "ya kai wa Yahuda hari", "body": "Wataƙila kuna buƙatar fayyace abin da ya faru bayan Nebuchadnezzar ya kai wa Yahuda hari. AT: \"an kai wa hari kuma aka ci nasara kan Yahuda\" (Duba: figs_explicit)" }, { "title": "Wannan ya zo dai-dai ne da maganar Yahweh da aka faɗa ta barorinsa annabawa.", "body": "Ana iya fassara wannan cikin tsari mai aiki. AT: \"Wannan bisa ga maganar Yahweh ne bayinsa annabawa suka faɗa\" ko \"Wannan shi ne dai-dai\nabin da Yahweh ya faɗa wa bayinsa annabawa cewa za su faru\" (Duba: figs_activepassive)" } ]