[ { "title": "shekaru ashirin da uku ", "body": "\"shekaru 23\" (Duba: translate_numbers)" }, { "title": "Hamutal", "body": "Wannan sunan mace ne. (Duba: translate_names)" }, { "title": "Libna ... Ribla ... Hamat", "body": "Waɗannan sunayen wurare ne. (Duba: translate_names)" }, { "title": "Yehoahaz ya yi aikin mugunta a gaban Yahweh.", "body": "Gaban Yahweh yana wakiltar hukuncin Yahweh ko tantancewa. Duba yadda zaka fassara wannan a cikin 2 Sarakuna 3: 2. AT: \"abin da ke mugunta cikin hukuncin Yahweh\" ko \"abin da Yahweh ya ɗauka mugunta ne\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "sa shi cikin sarƙoƙi", "body": "Kasancewa cikin \"sarƙoƙi\" yana nuna kamawa da ɗaurin kurkuku. AT: \"saka shi a kurkuku\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "yi wa Yahuda tarar ", "body": "\"tilasta wa mutanen Yahuda su ba shi\"" } ]