[ { "title": "ba a rubuce suke ...Yahuda ba?", "body": "Wannan za a iya bayyanar da shi a aikace kuma ya É—auka cewa amsa tabbatacciya ce. Tambayar yana da magana kuma ana amfani dashi don\ngirmamawa. Duba yadda zaka fassara wannan a cikin 2 Sarakuna 8:23. AT: \"kuna iya neme su ... Yahuda.\" (Duba: figs_activepassive da figs_rquestion)" }, { "title": "A kwanakinsa, Fir'auna Neko, sarkin Masar", "body": "\"A zamanin Yosiya, Fir'auna Neko, sarkin Masar\" " }, { "title": "Neko", "body": "Wannan sunan mutum ne. (Duba : translate_names)" }, { "title": "Megiddo", "body": "Wannan sunan birni ne. (Duba: translate_names)" } ]