[ { "title": "Yosiya ya cire ... Ya yi ... Ya yayyanka ... ya ƙona", "body": "Zai iya zama mafi kyau don fassara don mai karatu ya fahimci cewa wasu mutane, wataƙila Hilkiya da \"firistocin da ke ƙarƙashinsa\" (2 Sarakuna 23: 4), zai iya taimaka wa Yosiya ya yi waɗannan abubuwa. (Duba: figs_explicit)" }, { "title": "abin da aka yi ", "body": "\"abin da ya yi \"" }, { "title": "ya ƙona ƙasusuwan mutane akan su", "body": "Wataƙila kuna buƙatar bayyana abin da ya sa ya ƙone ƙasusuwa. \"ya ƙone ƙasusuwan mutane a kansu don kada wani ya sake yin amfani da su\" (Duba: figs_explicit)" } ]