[ { "title": "Yosiya ya rurrusa ... rugurguza...ya jefar...rurrushe...Ya rurrushe... sassare ...ya rufe", "body": "Yosiya zai umarci ma’aikatansa su yi waɗannan abubuwan. Wataƙila Hilkiya da firistocin da suka taimaka masa sun yi waɗannan abubuwan. AT: \"Sarki Yosiya ya umarce su da su lalace ... Ya sa su fashe ... ya jefa su\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "Kwarin Kidron", "body": "Wannan sunan wuri ne. Duba yadda zaka fassara wannan a 2 Sarakuna 23:4. (Duba: translate_names)" }, { "title": "ya rufe wuraren da ƙasussuwan mutane.", "body": "\"ya rufe ƙasa da ƙasusuwa na mutane don haka mutane ba za su iya amfani da shi a matsayin gidan ibada ba\" " } ]