[ { "title": "Sai ya zamana", "body": "Idan yarenku yana da hanyar da zai nuna alamar sabon ɓangaren labarin, la'akari da amfani da shi anan. " }, { "title": "a shekara ta goma sha takwas", "body": "\"shekara ta 18\" (Duba: translate_ordinal)" }, { "title": "Shafan ... Azaliya ... Mashullam ... Hilkiya", "body": "Waɗannan sunayen mutane ne. (Duba: translate_names)" }, { "title": "gidan Yahweh ... a cikin haikali", "body": "Anan \"gidan Yahweh\" da \"haikalin\" suna nufin abu ɗaya. " }, { "title": "Jeka wurin Hilkiya", "body": "An yi amfani da kalmar \"haura\" saboda haikalin Yahweh ya fi tsayi fiye da inda sarki Yosiya yake. AT: \"Ku tafi wurin Hilkiya\"" }, { "title": "ka gaya masa ya ƙirga ƙuɗin da aka kawo cikin gidan Yahweh, wanda masu gadin haikali suka tara daga mutane", "body": "Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: \"masu gadin haikalin da suka tara kuɗin daga hannun mutane sun kawo cikin haikalin Yahweh\" (Duba: figs_activepassive)" }, { "title": "A ba da shi ga hannun ma'aikatan", "body": "Anan \"hannun\" yana wakiltar masu aiki gaba ɗaya. Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: \"Ka gaya wa Hilkiya ya ba da kuɗin ga\nma'aikatan\" (Duba: figs_synecdoche da figs_activepassive)" } ]