[ { "title": "ya bi dukkan hanyar da mahaifinsa ya yi tafiya ya kuma ", "body": "\"ya bi dukkan hanyoyin da mahaifinsa ya bi.\" Ana magana da hanyar da mutum yake rayuwa kamar wanda yake tafiya akan hanyar. AT: \"ya rayu gaba ɗaya yadda mahaifinsa ya rayu\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "Ya ƙi Yahweh", "body": "\"Ya rabu da Yahweh ko \"bai mai da hankali ga Yahweh ba\" " }, { "title": "shirya maƙarƙashiya gãba da shi", "body": "\"Mun yi shiri tare da yin aiki tare don cutar da shi\"" } ]