[ { "title": "Sai Ishaya ya cewa Hezekiya", "body": "Abin da ya sa Ishaya ya yi magana za a iya bayyana a sarari. AT: \"Saboda haka, Ishaya ya san Hezekiya ya kasance wauta ne ya nuna wa mutanen duka abubuwansa masu tamani, sai Ishaya ya ce masa\" (Duba: figs_explicit)" }, { "title": "Maganar Yahweh", "body": "\"saƙon Yahweh\"" }, { "title": "Duba, ranakun na kusatowa da ", "body": "\"Ku saurare ni, wata rana wani lokaci zai zo\" An yi amfani da \"duba\" don jan hankalin abin da Ishaya yake shirin gaya wa Hezekiya. " }, { "title": "ranakun na", "body": "\"Kwanaki\" yana magana na nufin ga komawa zuwa lokacin da ba a bayyana ba. (Duba: figs_synecdoche)" } ]