[ { "title": "waɗannan mazajen ", "body": "Wannan yana nuni ga mutanen da aka aika wa Sarki Hezekiya tare da sako da kuma kyaututtuka daga Merodak Baladan. " }, { "title": "Sun ga kome a gidana. Babu wani abu cikin abubuwa masu daraja da ban nuna masu ba", "body": "Hezekiya ya maimaita irin wannan ra'ayin a cikin hanyoyi biyu don ƙarfafa ma'anarsa. (Duba: figs_hyperbole da figs_parallelism)" }, { "title": "Babu wani abu cikin abubuwa masu daraja da ban nuna masu ba", "body": "\"Ba komai\" da \"ba\" su fasa wa juna fita don tabbatar da ra'ayin ya zama dai-dai. Ana amfani da wannan ƙari don ƙarfafawa. AT: \"Na nuna musu gaba daya kyawawan abubuwan na\" (Duba: figs_doublenegatives)" } ]