[ { "title": "maganar Yahweh ya zo", "body": "\"Kalma \"maganar\" tana wakiltar saƙon da Yahweh ya saukar wa Ishaya. Wannan ita ce\nhanyar gama gari, karin magana. AT: \"Yahweh ya\nfaɗi maganarsa\" (Duba: figs_metonymy da figs_idiom)" }, { "title": "Na ji addu'arka, na ga hawayenka", "body": "Kashi na biyu yana ƙarfafa bangare na farko don yin saƙo guda ɗaya. AT: \"Na ji addu'arku kuma na ga hawayenku\" (Duba: figs_parallelism)" }, { "title": "a rana ta uku", "body": "\"kwana biyu daga yanzu\". Ranar da Ishaya ya faɗi wannan ita ce ranar farko, don haka “rana ta uku” zata zama dai-dai da “kwana biyu daga yanzu.” " } ]