[ { "title": "Ka shirya gidanka", "body": "\"Gidan\" magana ne ga abin da ke ƙarƙashin ikon Hezekiya. AT: \"Ka ba da umarnin ƙarshe ga danginka da gwamnatinka\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "ka tuna", "body": "Wannan hanya ce ta gama gari, karin magana, da roƙon Yahweh ya tuna. AT: \"tuna\" (Duba : figs_idiom)" }, { "title": "tafiya", "body": "Wannan karin magana ne. AT: \"ya rayuwata\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "a gabanka da aminci", "body": "Anan gani yana wakiltar hukunci ko kimantawa. AT: \"a hukuncin ku\" (Duba: figs_metaphor)" } ]