[ { "title": "Muhimmin Bayani:", "body": "Wannan shi ne ƙarshen saƙon da Ubangiji ya faɗa, ta bakin annabi Ishaya zuwa ga Sarki\nHezekiya. (Duba: figs_parallelism)" }, { "title": "ko ya harba kibiya a nan ba", "body": "\"Kibiya\" yana wakiltar duk kayan aikin yaƙi da lalata. AT: \"kuma ba wani gwagwarmaya a nan\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "ya gina sansani gãba da shi ba", "body": "\"kuma ba za su ƙara gina manyan tuddai na ƙasa ba daga bangon birni don ba su damar\nkai harin a cikin birnin\"" }, { "title": "wannan furcin Yahweh ne", "body": "Yahweh yayi magana da kansa da sunan don ya tabbatar da gaskiyar abin da yake faɗa.\nAT: \"Wannan shi ne abin da Yahweh ya ayyana\" ko \"wannan ne abin da Ni, Yahweh, na ayyana\" (Duba: figs_123person)" }, { "title": "domin kaina da kuma domin bawana Dauda.\"'", "body": "\"saboda darajar kaina da kuma saboda abin da na yi wa Sarki Dauda alkawari, wanda ya bauta mini da kyau\"" } ]