[ { "title": "tawayenka gãba da ni", "body": "\"fushin fushi game da ni\"" }, { "title": "taƙamarka ta kai kunuwana", "body": "\"Kunnuwa\" magane ne don sauraro ko ji. AT: \"saboda na ji maganganunku masu girman kai\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "zan sa ƙugiya a hancinka, da linzami a bakinka", "body": "\"ƙugiya\" da linzami (domin takumkumi ga jaki) kalmomi ne domin sarrafawan Yahweh bisa Sennakerib. AT: \"zan bi da kai kamar dabba\"(Duba: figs_metaphor)" } ]