[ { "title": "Muhimmin Bayani:", "body": "Saƙon Senakirib ga Sarki Hezekiya ta ci gaba." }, { "title": "Allolin al'ummai sun kuɓutar da su ne", "body": "Wannan tambaya ta tabbata cewa Hezekiya ya san amsar kuma yana ba da muhimmanci. AT: \"Allolin al'ummai, al'ummai sun ... lalace\" \"Gozan ... Assar\" \"hakika ba su kubutar da su ba!\" (Duba: figs_rquestion)" }, { "title": "da ubannina", "body": "\"sarakunan Asiriya na baya\" ko \"sojojin tsoffin sarakunan Asiriya\"" }, { "title": "Gozan ... Haran ... Rezef ... Eden ...Tel Assar ... Hamat ... Arfad ... Sefabayim ... Ivvah", "body": "Waɗannan duk sunayen wurare ne. (Duba: translate_names)" } ]