[ { "title": "shugaban rundunan", "body": "\"wakilin shugaban Asiriya a hannun sarki\"" }, { "title": "a tarar sarkin Asiriya yana yaƙi", "body": "\"gano cewa sojojin Asiriyawa suna yaƙi\"" }, { "title": "Libna ... Lakish", "body": "Waɗannan sunayen biranen a masarautar Yahuda. (Duba: translate_names)" }, { "title": "Senakirib ... Tirhaka", "body": "Waɗannan sunayen mutane ne. (Duba: translate_names)" }, { "title": "sun yi shiri su yaƙe shi", "body": "\"sun shirya sojojinsa don su yaƙi ga Asiriyawa\"" }, { "title": "sai ya aiki", "body": "\"saboda haka Senakirib ya aika\"" } ]