[ { "title": "Ko akwai wani daga cikin allolin mutanen da ya ceto su daga hanun sarkin Asiriya?", "body": "Yayi wannan tambayar domin girmamawa saboda sun san amsar. AT: \"Babu wani gumakan mutanen da ya ceci su ... Asiriya.\" (Duba: figs_rquestion)" }, { "title": "Ina allolin Hamat da Arfad? ", "body": "Yayi wannan tambayar domin girmamawa saboda sun san amsar. AT: \"Na halakar allolin Hamat da Arfad!\" (Duba: figs_rquestion)" }, { "title": "Ta yaya Yahweh zai ceci Yerusalem daga ikona?", "body": "Yayi wannan tambayar domin girmamawa saboda sun san amsar. AT: \"Babu wata hanyar da Yahweh zai iya ceton Yerusalem daga ƙarfi na.\" (Duba: figs_rquestion)" } ]