[ { "title": "Medeyawa", "body": "Wannan shi ne sunan mai mutane kungiyar. (Duba: translate_names)" }, { "title": "Sai sarkin Asiriya ya ɗauki Isra'la zuwa Asiriya", "body": "\"Saboda haka sarkin Asiriya ya umarci sojojinsa su kwato Isra'ilawa daga gidajensu, ya sa su zauna a cikin Asiriya\"" }, { "title": "muryar Yahweh", "body": "\"Murya\" magana ne ta saƙon game da umarnin Yahweh. AT: \"umarnin Yahweh\" (Duba: figs_metonymy)" } ]