[ { "title": "Muhimmin Bayani:", "body": "Hezekiya ya zama sarki bisa Yahuda a maimakon tsohonsa sarki Ahaz." }, { "title": "Hosheya ... Ela ... Hezekiya ... Zekariya ", "body": "WaÉ—annan sunayen mutane ne. (Duba: translate_names)" }, { "title": "Abija", "body": "Wannan sunan mace. (Duba: translate_names)" }, { "title": "Ya yi abin da ke dai-dai a fuskar Yahweh", "body": "\"A idanun\" a nan magana ne don kulawar Yahweh da kulawa. AT: \"Sarki Hezekiya ya yi abin da yake dai-dai ga Yahweh\" ko \"Hezekiya ya aikata abin da Yahweh ya ce dai-dai ne\" (Duba: figs_metaphor)" } ]