[ { "title": "Succot Benot ... Nergal ...Ashima ... Nibhaz ... Tartak ... Adrammelek ... Anammelek", "body": "Waɗannan sunayen alloli ne, namiji da mace. (Duba: translate_names)" }, { "title": "Kutha ... Hamat", "body": "Waɗannan sune sunayen wurare ne. (Duba: translate_names)" }, { "title": "Avvitawa ... Sefavitawa", "body": "Waɗannan sunayen mutane da kungiyoyin. (Duba: translate_names)" }, { "title": "suka ƙone 'ya'yansu a wuta", "body": "\"suka ba da 'ya'yansu nasu\" ko \"ƙona 'ya'yansu a cikin wuta a matsayin hadaya\"" } ]