[ { "title": "Muhimmin Bayani:", "body": "Hukuncin Yahweh ya ci gaba da sabuwar mazaunan Asiriyawa waɗanda ke yin\naddininsu na arna." }, { "title": "Kutha ... Avva ... Hamat ... Sefabayim", "body": "Waɗannan wurare ne a daular Asiriya. (Duba: translate_names)" }, { "title": "Ya kasance a farkon zamansu a wurin", "body": "\"A lokacin da waɗannan mutanen suka fara zama a wurin\"" }, { "title": "Al'umman da ka ɗauke su ka sã a biranen Samariya ", "body": "\"Mutanen da kuka ƙaura daga wasu ƙasashe, kuka aika zuwa biranen Samariya\"" }, { "title": "ba su san ayyukan da allahn ƙasar ke buƙata ba", "body": "\"ba ku san yadda za ku bauta wa Allahn da Isra'ilawa suke bauta wa a cikin wannan ƙasa\nba\"" } ]