[ { "title": "Yahweh ya yi shaida ga Isra'ila da kuma ga Yahuda ta wurin kowanne annabi", "body": "Yahweh ya yi magana ta bakin annabawa." }, { "title": "Ku juyo daga hanyoyin mugunta", "body": "\"Ku daina aikata muguntar da kuka kasance kuna aikatawa\"" }, { "title": "waɗanda na aiko maku ta hanun barorina annabawa", "body": "Annabawan Yahweh ne ya aiko su don su tunatar da jama'ar Allah da umarnansu ko kuma yi musu dã'a." } ]