[ { "title": "Muhimmin Bayani:", "body": "Labarin ya ci gaba da taƙaita hukuncin Yahweh a kan Isra'ila." }, { "title": "sun aikata mugayen abubuwan da suka zuga Yahweh ga fushi", "body": "Hanyoyi masu yiwuwa na bayar da wannan: 1) \"sun aikata mugayen abubuwa marasa\nyawa waɗanda suka sa Yahweh ya yi fushi\" ko 2) \"aikata mugayen abubuwa masu yawa\nwaɗanda suka sa Yahweh ya yi fushi\"" }, { "title": "irin waɗanda Yahweh ya ce masu", "body": "Abin da Yahweh ya yi musu gargaɗi ne" } ]