[ { "title": "kafa ginshiƙai da sandunan Ashera a ko'ina bisan tudu da ƙarƙashin dukkan koren itace", "body": "Waɗannan kalmomin yana nuna cewa bautar gumakan ƙarya sun yaɗu. AT: \"a kan tsaunuka masu tsayi da ƙarƙashin dukkan koren itace\" (Duba: figs_hyperbole)" } ]