[ { "title": "Mãmewar ta faru ne", "body": "Wannan na nufin kama Isra'ilawa da Asiriyawa." }, { "title": "hannun Fir'auna sarkin Masar", "body": "\"Hannu\" magana ne don sarrafa, izna ko iko. AT: \"sarrafawar\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "suna tafiya cikin ayyukan al'umman ", "body": "\"Tafiya\" magana ne ga hanyoyi ko tsarin halayen mutane da suke amfani da su a rayuwar\nsu. AT: \"yin ayyukan\" (Duba: figs_metaphor)" } ]